iqna

IQNA

kasar holland
Tehran (IQNA) Sheikh Abu al-Wafa al-Sa'idi ya kasance daya daga cikin manyan makarantun kur'ani mai tsarki a Masar da kuma duniyar musulmi, wanda ya rasu shekara guda da ta wuce yana da shekaru 64 a duniya.
Lambar Labari: 3486584    Ranar Watsawa : 2021/11/20

Tehran (IQNA) dan majalisar dokokin kasar Holland mai tsananin kiyayya da addinin musulunci ya sake maimata kalaman batunci a kan musulunci.
Lambar Labari: 3486258    Ranar Watsawa : 2021/08/31

Bangaren kasa da kasa, cibiyar raya al’adun musulunci Akausar za ta shirya taron tunawa da wafatin manzon Allah (SAW).
Lambar Labari: 3482107    Ranar Watsawa : 2017/11/16

Bangaren kasa da kasa, jam’iyyar masu tsananin adawa da addinin muslunci a kasar Holland ta fadi zaben ‘yan majalisar dokokin kasar da aka gudanar.
Lambar Labari: 3481318    Ranar Watsawa : 2017/03/16